Kotun koli, a ranar Laraba, 18 ga watan Disamba 2019 ta amince da zaben Abdullahi Sule a matsayin gwamnan jihar Nasarawa. Kwamitin mutane bakwai karkashin jagorancin...
A ranar Laraba, 22 ga watan Mayu da ta gabata, Tsohon Gwamnan Jihar Nasarawa, Gwamna Tanko Al-Makura ya roki sabon Gwamnan Jihar, Abdullahi Sule, da ya...