Jam’iyyar All Progressives Congress (APC), reshen Adamawa, sun yi watsi da sakamakon zaben kananan hukumomin da aka gudanar a jihar. Naija News ta ruwaito da cewa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 13 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Hukumar EFCC tayi karar Babachir Lawal, a kotu Tarayya...