Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 16 ga Watan Mayu, 2019 1. Shugaba Muhammadu Buhari yayi tafiyar Umrah zuwa kasar Saudi Arabia...
Bayan tattaunawa da gwagwarmaya tsakanin Kungiyar Ma’aikata da Gwamnatin tarraya hade da wasu hukumomi da ke kasar, Shugaba Muhammadu Buhari ya sanya Mista Bismarck Rewane wani...