Mun samu tabbacin labari da cewa ‘Yan hari da bindiga sun sace babban mai bada shawara ga Gwamnan Jihar Rivers, Shugaba Anugbom Onuoha. Jami’an tsaron ‘Yan...
A ranar Asabar da ta gabata, a misalin karfe 11:47 na yamma, rahoto ta bayar da cewa wasu ‘yan hari sun kai farmaki ga kauyen Gudun...