Kotun Koli ta Jihar Kwara ta saka wani matashi mai shekaru 21 ga kurkuku na tsaron shekaru 10 akan laifin kisan kai da ake zargin shi...
Yau saura kwanaki 6 ga zaben shugaban kasa, Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci Jihar Kwara don gudanar da hidimar yakin neman zaben, 2019. Muna da sani...