Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 30 ga Watan Mayu, 2019 1. An Rantsar da Shugaba Muhammadu Buhari a karo ta biyu...
An gabatar a yau da cewa shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci kasar Dubai don halartan wata zaman tattaunawa akan tattalin arzikin kasa da za a yi...
Gwamnatin Tarayya ta gabatar a wata sanarwa da shirin kafa manyan gonar kashu a Jihohi hudu cikin jihohi 36 da muke da ita a kasar Najeriya....