Shugaba Muhammadu Buhari ya samu yabo da karramawa daga Mataimakin sa, Yemi Osinbajo, kan saurin sanya hannu kan kasafin kudin shekarar 2020 zuwa doka. Kamfanin dilancin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 9 ga Watan Oktoba, 2019 1. Shugaba Buhari Ya Gabatar Da Kasafin Kudi Na 2020 ga...