Kashe-Kashe a Najeriya: Mahara da Bindiga sun mamaye Jihar Katsina na hare-hare Cikin kuka da hawaye, anyi zana’izar mutane goma sha takwas da ‘yan hari da...
Mahara da Bindiga sun kashe mutane 34 a kauyuka a ranar 21 ga Mayu, a kananan hukumomi uku na Batsari, Dan Musa da Faskari a jihar...