Rundunar Sojojin Najeriya sun sanar da cewa fiye da mutane 20 wasu ‘yan kunar bakin wake suka kashe da tashin bam a wata gidan kallon wasa...
Naija News Hausa ta samu rahoto da cewa wasu ‘yan matan Boko Haram biyu sun fashe da Bam a yayin da suke kokarin isa wata shiyya...
Kimanin mutane biyar suka rasa rayukan su a wata sabuwar harin ‘yan kunan bakin wake da aka yi a Maiduguri ta Jihar Borno a karshen makon...
A yau Lahadi, 10 ga watan Maris 2019, wani dan kunar bakin wake ya hari yankin Shuwa da ke a karamar hukumar Madagali ta Jihar Adamawa...