Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda wata ‘yar Makarantan Jami’a ta Jihar Kogi ta kashe kan ta da shan Gamale. Yarinyar mai suna, Rebecca Michael...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga al’ummar Najeriya da cewa kada su zabi dan adawan sa Atiku Abubakar dan takarar Jam’iyyar PDP, amma su...
Farmaki ya tashi tsakanin mazaunin Jihar Kogi biyu, watau yaren Egbira da Bassa-Kwomu. Mataimakin shugaban Jami’an ‘Yan Sanda da ke a yankin, Mista Williams Aya ne...