Hukumar Jami’an ‘yan sandan Jihar Kwara sun kame Sanata Rafiu Ibrahim akan zargin kadamar da farmaki a Jihar. ‘Yan awowi kadan da fara zaben shugaban kasa...
‘Yan hari da bindiga sun fada wa dan takaran sanata na Jam’iyyar APC na Kudu ta Jihar Kwara, Hon. Lola Ashiru. Ko da shike Ashiru ya...