Duk da irin kokarin da Jami’an tsaron kasa da gwamnatin tarayya ke yi akan ta’addanci da tashin hankali a kasar Najeriya, harwayau ba a daina haka...
An sami rahoto da cewa wasu ‘yan hari da ba a san dasu ba, sun fada wa yankin Jema dake Jihar Kaduna Wannan harin ya faru...
A ranar Asabar da ta gabata, a misalin karfe 11:47 na yamma, rahoto ta bayar da cewa wasu ‘yan hari sun kai farmaki ga kauyen Gudun...