Mai Martaba Sultan na Sokoto, Muhammad Sa’ad Abubakar III, a ranar Lahadi, 2 ga watan Yuni da ta gabata, ya yi kira ga Musuluman Najeriya duka...
A wata gabatarwa ta maraicen ranar Lahadi, 5 ga watan Mayu da ta gabata Jihar Sokoto, Mai Martaba, Sultan na Sokoto, Sa’ad Abubakar III ya gargadi...
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Talata, 5 ga Watan Maris, 2019 ya marabci manyan sarakunan gargajiya ta kasar Najeriya a fadar sa ta birnin tarayyar kasar...