Hukumar Gudanar da Hidimar Zaben Kasa, INEC ta gabatar da sakamakon zaben Bayelsa na karshe daga dukkan kananan hukumomin (LGAs) inda aka gudanar da zaben gwamnonin....
INEC ta ayyana David Lyon na dan takarar APC a zaben Bayelsa Hukumar da ke gudanar da hidimar zabe ta Kasa (INEC), ta ayyana David Lyon,...