Wasu ‘yan bindiga da ake zato da zaman ‘yan fashi sun sace wani farfesa na sashen Fishery na Jami’ar Fasaha ta Moddibo Adama (MAUTECH), Yola, Kayode...
Wasu ‘Yan bindiga wadanda ake kyautata zaton ‘yan fashi ne, sun afkawa garin Ganye da ke karamar Hukumar Ganye na jihar Adamawa a safiyar Talata sannan...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya, reshen jihar Adamawa ta tabbatar da kisan wasu ‘yan sanda biyu na Rundunar ta hannun wasu ‘yan hari da makami da ba...