Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 22 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Majalisar dattijai ta amince da karuwar Kudin Haraji (VAT) daga...
Bayan kusan mako daya da gudanar da zaben gwamnoni a Jihar Kogi da Bayelsa da aka gudanar a ranar Asabar, 16 ga Nuwamba, tsohon gwamnan jihar...
Kotun Koli ta Tarayya da ke a garin Minna, babban birnin Jihar Neja, ta gabatar da bukatan kame tsohon Gwamnan Jihar, Babangida Aliyu (Talban) da kuma...