Mawaƙi da kuma ƙarami ɗa ga yaran marigayi fitaccen ɗan wasan Afrobeat, Fela Anikulapo Kuti, Seun Kuti, ya zargi ‘yan siyasar Najeriya da ɗora wa ‘yan...
Jami’an rundunar ‘yan sandan Najeriya na jihar Katsina sun sanar da cafke wasu da ake zargin jami’an kiwon lafiya ne na bogi wadanda suka kware wajen...
Tsohon Sanata wanda ya wakilci Kaduna ta Tsakiya a jagorancin Sanatoci na 8 na Najeriya, Shehu Sani, ya yada yawu kan zanga-zangar da mazauna garin Gauraka,...
Rahoto da ke isowa ga Naija News a wannan lokaci ya nuna da cewa wasu mazauna garin Gauraka, karamar hukumar Tafa, a jihar Neja, a safiyar...
Wani babban jami’i a majalisar dattijai, wanda ke wakiltar gundumar sanata ta Neja ta Arewa, Sanata Sabi Abdullahi, ya yi gargadin cewa ‘yan fashi da jami’an...
Gwamnan Jihar Benue, Samuel Ortom ya tuhumi ‘yan jihar da su tashi su kare kansu daga hare-haren ‘yan fashi da bindiga da ke kashe mutane a...
Wasu ‘yan bindiga da ba a san da su ba a yammacin ranar Lahadi da ta gabata sun kashe mutane hudu a kauyen Tsayu a karamar...
An kama wani jami’in Sojan Najeriya mai shekaru 32 da zargin sayar da bindigogi ga ‘yan fashi da mahara da ke kai hare-hare a jihar Kaduna...
Rukunin Sojojin Najeriya ta Operation Hadarin Daji sun kai wata mummunan hari ga ‘yan fashi da ke a gandun dajin Moriki na Jihar Zamfara. Naija News...
Jami’an ‘Yan Sandan Najeriya a ranar 4 ga Watan Janairu, 2019 sun kashe wani da ake zargin sa a zaman shugaban ‘yan fashi a Jihar Katsina...