Janar Theophilus Danjuma (rtd), tsohon Ministan Tsaro a Najeriya ya bayyana cewa ‘yan Najeriya ba za su sake yin bacci ba idan ya bayyana abin da...
An yi asarar rayuka uku a cikin wata rikicin da ya shafi wasu matasa na Hausawa da kuma ‘yan asalin kauyen Iyere da ke karamar Hukumar...