Hukumar da ke gudanar da hidimar zaben kasa (INEC) ta bayarwa dan takarar gwamna a jam’iyyar All Progressives Congress a jihar Kogi, Yahaya Bello da abokin...
Gwamnan jihar Kogi, Mista Yahaya Bello ya samu amincewar nera miliyan goma din da ya nema daga gwamnatin tarayyar kasa. Shugaban Majalisar Dattawar, Mista Ahmed Lawan...