Kotun Neman Yancin Zabe da ke jagorancin karar Shugaba Muhammadu Buhari da Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa ta shekarar 2019, ta gabatar da sabon alkali...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 23 ga Watan Mayu, 2019 1. Alkali Bulkachuwa ta janye daga Hidimar Karar Atiku da Buhari...
Mista Lateef Fagbemi (SAN), lauya ga Jam’iyyar APC a karar shugaban kasa, ya bukaci shugaban kotun daukaka kara, Alkali Zainab Bulkachuwa ya janye daga zancen karar....
Jam’iyyar PDP a ranar Litinin, 20 ga Mayu, sun sake buga gaba da bada gaskiya da cewa dan takarar shugaban kasa na shekarar 2019 a Jam’iyyar...