Connect with us

Uncategorized

An sace wani Bishop na Iklissiyar Ahoada, mai suna Rev. Clement N. Ekpeye a Jihar Rivers

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Wasu da ba a sansu ba, sun kai hari da bindigogi don sace Rvrd. Clement N.Ekpeye, JP, Babban Bishop na Ikklisiyar Ahoada na yankin Ikklisiyar sujada na Anglika a shiyoyin karfe bakwai 7 na maraice on ranar Talata, a Watan Disamba 2018.

Wannan mumunar hari ta auku ne a mazaunin Bishop din a hanyar Odiemerenyi, Kauyen Ahoada,  a yankin Kudu ta yankin Ahoada na Jihar.

A sami wanna sanarwa ne daga wani dan yada labarai na Legit dake a yankin a Jihar Rivers, mai suna Tony Ihunwo, a daren jiya, Talata 18, dadai karfe goma (10PM) na dare a wata sako da aka aika ta wurin wani sakatare na Ikklisiyar yankin.

Naija news ta ruwaito Wasu yan hari sun kai farmaki da har sun kashe mutane 14, sun kuma yiwa mutane 17 rauni a daren Lahadi da ta gabata, a wata kauye, mai suna Ungwan Paa-Gwandara a yankin Jema’a na Jihar Kaduna.

Karanta Kuma: Yan PDP sun ce, Shugabannin Miyetti Allah ke da alhakin kashe-kashe a Jihar Benue