Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bada umarni ga hukumar bincike da cin hanci da rashawa don bincike ga Naira Miliyan Shidda da dubu dari...
Dan takaran kujerar Gwamnan Jihar Kano daga Jam’iyyar PDP, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya gabatar da cewa da Makirci ne Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya lashe...
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya zargi Kwamishanan Jami’an tsaron ‘yan sandan Jihar Kano, CP Muhammed Wakili da rashin sanin daman sa da kuma nuna...
Abubuwa ta cigaba da faruwa kamin zaben 2019 Balaraba Ibrahim Stegert, tsohuwar mataimakiyar Rabiu Kwankwaso ta fita daga Jam’iyyar PDP a ranar Lahadi 16 ga Disamba....