Kotun Tarayya da ke zaune a Kano ta yi watsi da wata kara da wani lauya a Kano, Bulama Bukarti ya shigar a gabanta na neman...
A ranar Talata da ta gabata, Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da kuma kare Tattalin Arzikin kasar Najeriya (EFCC) ta Jihar Sokoto sun kame...
Kotun Koli ta Tarayya da ke a garin Minna, babban birnin Jihar Neja, ta gabatar da bukatan kame tsohon Gwamnan Jihar, Babangida Aliyu (Talban) da kuma...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace kungiyar APC ta ci zaben shekara ta 2015 ne saboda yanayin da kasar mu ta lallace da chin hanci da rashawa...