Shugaba Muhammadu Buhari ya aika sakon ta’aziyya ga Iyalan Mutanen da suka mutu a wajen hidimar ralin neman sake zabe na shugaban kasa da Jam’iyyar APC...
Duk da irin kokarin da Jami’an tsaron kasa da gwamnatin tarayya ke yi akan ta’addanci da tashin hankali a kasar Najeriya, harwayau ba a daina haka...
Jami’an tsaron ‘yan sandan Jihar Taraba sun bada tabbacin mumunar hari da wasu ‘yan ta’adda suka yi wa dan takarar Gwamnan Jihar daga Jam’iyyar APC, Sani...