Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 15 ga Watan Maris, 2019 1. Kotun kara ta bayar da dama ga Shugaba Buhari...
A yau Lahadi, 10 ga watan Maris 2019, wani dan kunar bakin wake ya hari yankin Shuwa da ke a karamar hukumar Madagali ta Jihar Adamawa...
Rundunar Sojojin Najeriya da ke tsaro a yankin Madagali sun yi ganawar wuta da ‘yan ta’addan Boko Haram a yankin Madagali ta Jihar Adamawa har sojojin...
A ranar jiya Alhamis, 7 ga Watan Fabrairu, Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya ziyarci Jihar Adamawa don hidimar yakin neman sake zabe. ‘Yan kwanaki kadan...
‘Yan ta’addan Boko Haram sun kai wata sabuwar hari a karamar hukumar Madagali ta Jihar Adamawa a daren ranar Litinin da ta gabata. Sun fada wa...