Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 6 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Shugaba Buhari ya nemi haƙuri da fahimtar jama’a akan...
Babban shugaban Sanatocin Najeriya, Sanata Bukola Saraki ya bayyana bakincikin sa game da abin da ya faru da ‘yar uwar Sanata Kabiru Marafa. Mun Sanarar a...
Sabuwa: ‘Yan hari da bindiga sun aiwatar da wata sabuwar hari a Jiahr Zamfara. Wasu mahara kimanin mutum dari sun fada wa kauyan Ruwan Bore da...