Rukunin Hukumar ‘Yan Sandan Jihar Katsina, ta sanar da kame wasu mutane 37 a Katsina da ake zargin zama ‘yan ta’adda, a ranar Talata da ta...
A yau Laraba, 10 ga watan Yuli 2019, ‘yan wasan kwallon kafa ta Najeriya da aka fi sani da ‘Super Eagles’ zasu gana a yau da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 10 ga Watan Yuli, 2019 1. ‘Yan Shi’a sunyi Tawaye a gaban gidan Majalisar Dattijai, sun...
Mambobin kungiyar ‘Yan Shi’a da suka fita zanga-zanga a birnin Abuja a yau Talata, 9 ga watan Yuni, 2019 sun kashe ‘yan tsaro biyu da harbin...
Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda aka kori wasu ‘yan madigo hudu a makarantar Jami’ar Kebbi state College of Science and Technology. Bisa bayanin Babban...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, Talata, 9 ga Watan Yuli, 2019 1. Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Nijar Shugaba Muhammadu...
Naija News Hausa ta karbi rahoto a yau da wata hadarin Mota a Jihar Kano da ya tafi da kimanin rayukan mutane goma sha tara (19)....
Jam’iyyar Dimokradiyya (PDP) da dan takaran su ga kujerar shugaban kasa a zaben 2019, Alhaji Atiku Abubakar zasu fara gabatar a gaban Kotun Kara a yau...
Shugaba da jagoran Babban Ikilisiyar ‘Synagogue Church of All Nations (SCOAN), Annabi TB Joshua, ya gargadi ‘yan Najeriya duka da su cika da yiwa shugaba Muhammadu...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 8 ga Watan Yuli, 2019 1. A Karshe Shugaba Buhari ya rattaba hannu ga amince da...