Tsohon Gwamnan Jihar Abia, Mista Orji Kalu, ya gabatar da cewa zai fita tseren takaran kujerar mataimakin shugaban Sanatocin Najeriya ko ta yaya. “Kowace mataki Jam’iyyar...
A yau Alhamis, 12 ga watan Afrilu 2019, Shugabancin Gidan Majalisar Tarayyar kasar Najeriya ta bayyana kasafin kudin gidan Majalisar ta shekarar 2019. Naija News Hausa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 9 ga Watan Afrilu, 2019 1. Shugaba Buhari ya yi gabatarwa a wajen hidimar Taron Zuba...