Hukumar gudannar da Hidimar Zaben Kasa (INEC) ta gabatar da takardar shaidar shugabancin Jihar Bayelsa ga, Cif David Lyon. Ku tuna da cewa a zaben gwamnoni...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 19 ga Watan Nuwamba, 2019 1. INEC ta ayyana wanda ya lashe zaben gwamnan Kogi Hukumar...
Gwamna Seriake Dickson, Gwamnan Jihar Bayelsa da uwargidansa sun jefa kuri’un su a zaben gwamna na 2019. Gwamnan ya isa wurin yin zaben ne tare da...
Hukumar Gudanar da Hidimar Zabe ta Kasa (INEC), a yau Juma’a ta fara rabas da kayakin zabe don zaben Gwamnonin Jihar Bayelsa. Ka tuna da cewa...