Jam’iyyar PDP sun ce wa Shugaba Muhammadu Buhari ya koma gidansa a Daura Jam’iyyar PDP sun shawarci Buhari ya koma gidan sa a Daura yaje ya...
Ka nemi wani asali amma bani ba ne sanadiyar kasawar ka ba Abin mamaki ne cewa har yanzu shugaban kasar na neman wanda zai aza wa...
Ina rokon Yan Najeriya su bani lokaci A yau ranar Litinin da Shugaba Muhammadu Buhari ke murnar ranar haihuwan sa na shekara 76 a garin Abuja,...
Wata kungiyar Fulani a jihar Ekiti da suna, Gan Allah Fulani Association of Nigeria (GAFDAN) sun bayyana hadin kai da goyon bayan su ga Shugaba Muhammadu...
Atiku zai kayar da Buhari Babangida Aliyu tsohon gwamnan Jihar Neja, ya tabbatar cewa dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar, zai kayar da Shugaba...
Simon Lalong, Gwamnan Jihar Filato ya ce shugaban kasar Muhammadu Buhari ya sauya labarin da aka saba yi game da Nijeriya a kasashe akan yaki da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 17 ga Watan Shabiyu, 2018 1. Sakuna da Yabawa ga Shugaba Buhari na murna shekara 76...
Dan takaran Sanata na Jam’iyyar APC a jihar Ekiti, Hon Opeyemi Bamidele, ya bayyana cewa Dr Peter Obi bai iya bada isasshiyar manufa da kyakkyawan mafita...
Ministan Harkokin Wajen, Lai Mohammed, ya lura cewa, abin takaici ne ga Jam’iyyar PDP cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya ki ya mutu bayan rashin lafiya....
Buhari ya amince de shekaru 65 don ritaya ga Mallamai Makaranta Adamu ya shaidawa kwamiti cewa Ƙungiyar Malamai ta Najeriya sun gabatar da shawarar da aka...