Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Alhaji Atiku Abubakar da wadansu yan takara na zaman sa hannu ga Takardar Yarjejeniyar Aminci da zaman Lafiya don Zaben 2019 dake...
Wani Dan kwamitin Majalisar Wakilin kasar ya ce har yanzu akwai yankunan jihar Borno da ke karkashin ikon mayakan Boko Haram. Kwamitin ya yi wannan bayyani...
Aisha Buhari ta sami Sarauta Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya ba wa matan sa Aisha sabon sarauta a zaman Memba Kwamitin Shawarar Shugaban kasa na yakin...
Miyetti Allah na shirin bayyana zabin su ga Zabe Shugaban Kasa ta Shekarar 2019 Presidential Candidate Kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore, watau ƙungiyar zamantakewa da al’adu...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace kungiyar APC ta ci zaben shekara ta 2015 ne saboda yanayin da kasar mu ta lallace da chin hanci da rashawa...
Nnamdi Kanu, Shugaban yan Biafra, ya tsayad da cewa an yi munsayan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da wani da ake ce da shi ‘Jubril Aminu Alsudani’....
Shugaban Kasa na da Olusegun Obasanjo, ya tsayad da tsayin sa tsakanin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da Mataimakin sa na da Atiku Abubakar, da cewa shi...