Uncategorized
Ahmed Lawal ya lashe zaben shugabancin Gidan Majalisa na 9
0:00 / 0:00
Kamar yadda muka sanar a yau Talata, 11 ga watan Yuni 2019, da rahoton cewa zamu bada rahoton zaben shugaban gidan Majalisar Dattijai, a haka an riga an kamala zaben, Ahmed Lawal ya kuma lashe zaben.
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa Kalu yayi barazanar cewa ko da APC ta hana shi, sai ya fita takaran kujerar mataimakin shugaban Sanatoci.
A bayan zaben, sakamakon zabe ya bayyana Ahmed Lawal da fiye Ali Ndume da kuri’u a zaben.
Ga rahoton zaben kamar haka;
Ahmed Lawan na da yawar kuri’u 79, shi kuma Ali Ndume na da yawar kuri’u 28.
A nan take kuma aka rantsar da Ahmed Lawan a matsayin sabon shugaban sanatocin kasar Najeriya, a yau Talata, 11 ga watan Yuni 2019.
© 2025 Naija News, a division of Polance Media Inc.