Sanatan da ke Wakilcin Jihar Anambra ta Kudu, Ifeanyi Ubah, yayi murabus da jam’iyyar sa na da, watau Jam’iyyar Matasa (YPP), ya koma ga Jam’iyyar APC....
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 26 ga Watan Maris, 2019 1. An Mika wa shugaba Buhari Rahoton Albashin Ma’aikata An bayar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 1 ga Watan Maris, 2019 1. Atiku bai kadarci shugabancin kasar Najeriya ba – Inji Oshiomhole...
Dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar APC ga tseren zaben shugaban kasa ta shekarar 2019, shugaba Muhammadu Buhari ya yi gabatarwa bayan da hukumar gudanar da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 25 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Hukumar INEC ta gane da kashe wani malamin zabe a...
Jam’iyyar PDP ta yi ikirarin cewa akwai wani sabon shirin tsige Sanata Bukola Saraki Yan Jam’iyyar APC sun haka wata shiri don amfani da ‘yan sanda...