Naija News Hausa ta karbi rahoton wata hadarin Motan Tanki da ya fashe da gobarar wuta a wata shiya a Jihar Kano. Manema labarai sun bayyana...
Ma’aikatan Hukumar Yaki da Gobarar Wuta na Najeriya (Fire Service), sun ribato ran wasu kananan yara shidda da yashi ya rufe da su a kauyan Kuka...
Naija News Hausa ta gane da wata gobarar wuta da ya kone Shaguna Shidda (6) a Birnin Kebbi ranar Jumma’a da ta gabata. Bisa bincike da...
Hukumar Kashe Yaduwar Wuta (Fire Service) ta Jihar Kano sun gabatar da gano wani dan saurayi mai shekaru 20 cikin wata korama a yayin da ruwa...
‘Yan awowi kadan da shiga watan Fabrairun, mun samu tabbacin wata hadarin wuta da ya kame shaguna a kasuwa Mariri da ke a Jihar Kano a...
Anyi wata muguwar hadari a Jihar Kano inda motoci biyu suka hade da juna harma mutum guda ya mutu, ya bar wasu kuwa da raunuka. Hukumar...