Shaguna Shidda sun kame da gobarar wuta a Jihar Kano ranar Lahadi da ta gabata Wasu sabbin shaguna shidda a ranar Lahadi da ta wuce a...
Hukumar Yaki da Gobarar Wuta ta Jihar Kano, ta sanar da cewa ranar Talata da ta gabata sun gane da gawar wata ‘yar karamar yarinya mai...
Ma’aikatan Hukumar Yaki da Gobarar Wuta na Najeriya (Fire Service), sun ribato ran wasu kananan yara shidda da yashi ya rufe da su a kauyan Kuka...
A yau Jumma’a, 5 ga watan Afrilu, Hukumar Yaki da Gobarar Wuta ta Jihar Kano sun gabatar da cewa gobarar wuta ya kone shaguna takwas a...