Jam’iyyar PDP ta yi ikirarin cewa akwai wani sabon shirin tsige Sanata Bukola Saraki Yan Jam’iyyar APC sun haka wata shiri don amfani da ‘yan sanda...
Dan takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar PDP yace zai Sanya Matasa har kasa da Shekara 30 a mulki idan a zabe shi Atiku Abubakar, ya yi...
Jam’iyyar PDP a Jihar Benue sun bayyana bacin ran su game da matakin da gwamnatin tarayya ta ki ta yi a kan zargin da ake yi...
Jam’iyyar PDP sun ce wa Shugaba Muhammadu Buhari ya koma gidansa a Daura Jam’iyyar PDP sun shawarci Buhari ya koma gidan sa a Daura yaje ya...
Abubuwa ta cigaba da faruwa kamin zaben 2019 Balaraba Ibrahim Stegert, tsohuwar mataimakiyar Rabiu Kwankwaso ta fita daga Jam’iyyar PDP a ranar Lahadi 16 ga Disamba....
Dan takaran Sanata na Jam’iyyar APC a jihar Ekiti, Hon Opeyemi Bamidele, ya bayyana cewa Dr Peter Obi bai iya bada isasshiyar manufa da kyakkyawan mafita...