Farmaki ya tashi a runfar zabe mai lamba 001 da ke a Wad na Chiranci, karamar hukumar Gwale da ke a Jihar Kano a yayin da...
Jam’iyyar APC sun marabci kimamin shugabanan Fulani 66 da wasu ‘yan Arewa da yawar 1000. Jam’iyyar PDP ta rasa wadannan yawar mambobin ne daga Jihar Sokoto...
Dan takaran shugaban kasar na Jam’iyyar PDP ga tseren zaben 2019, Alhaji Atiku Abubakar yayi wata sabuwar bayani game da zaben gwamnoni da ta gidan majalisar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 6 ga Watan Maris, 2019 1. Dan takaran shugaban kasa ya yi karar Buhari da Atiku...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 1 ga Watan Maris, 2019 1. Atiku bai kadarci shugabancin kasar Najeriya ba – Inji Oshiomhole...
A karshe, hukumar gudanar da hidimar zaben kasa ta sanar da sakamakon kuri’ar zaben shugaban kasa Bayan gwagwarmaya da jaye-jaye, hukumar INEC ta kai ga karshe...
Har yanzun dai hukumar gudanar da zaben kasa, INEC na kan gabatar da kuri’un jihohi. Ga rahoton zaben shugaban kasa ta Jihar Anambra a kasa; Kimanin...
Jam’iyyar PDP ta Jihar Kano sun bayyana rashin amincewarsu da sakamakon zaben shugaban kasa ta bana A yayin da hukumar INEC suka sanar da sakamakon kuri’ar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 26 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Hukumar INEC ta fara sanar da sakamakon kuri’u zaben shugaban...
A halin yanzu, hukumar INEC ta samu gabatar da rahoton zaben jihohi goma shabiyu, za a ci gaba da sauran Jihohi a yau misalin karfe 10...