Haris Harrison, mai fafutukar kare hakkin Dan-Adam, ya samu nasarar ceton wata ‘yar yarinya mai shekaru 11 wanda maigidanta ya kulle a cikin kurkuku. Bisa rahotannai,...
Abin Mamaki da Tausayi a yayin da Karamar Yarinya ke Kwanci da Maza 15 a Kowace Rana Naija News Hausa ta ci karo da labarain wata...
Mista Peter Obi, Mataimakin Atiku Abubakar, dan takaran kujeran shugaban kasan Najeriya ga zaben 2019 daga Jam’iyyar PDP, ya yi watsi da jita-jitan da ya mamaye...
Mun samu rahoto yanzun nan a Naija News Hausa da cewa wasu ‘yan tada zama tsaye sun haska wuta ga Ofishin Jami’an tsaron ‘yan sanda da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 11 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Jam’iyyar PDP na zargin Jam’iyyar APC da shirin makirci...