‘Yan awowi kadan da shiga watan Fabrairun, mun samu tabbacin wata hadarin wuta da ya kame shaguna a kasuwa Mariri da ke a Jihar Kano a...
Kamar yadda muka sanar a Naija News Hausa da cewa Jam’iyyar APC ta Jihar Kano sun gabatar da cewa shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci Jihar don...
Anyi wata muguwar hadari a Jihar Kano inda motoci biyu suka hade da juna harma mutum guda ya mutu, ya bar wasu kuwa da raunuka. Hukumar...
Addu’ar karshe ga Marigayi AVM Hamza Abdullahi A yau Jumma’a da karfe 5:30 na maraice, za’a yi zana’izan Tsohon Gwamnan Kano, da Shugaban Sojojin Sama AVM Hamza...
Yan Kungiyar HISBA a Jihar Kano sun kama wasu ‘Yan Mata Goma sha daya 11 da zargin shirin yin aure na jinsi daya, watau Mace-da-Mace. Wannan...