Naija News Hausa ta ci karo da hotunan wasu matasa da aka ci mutuncin su a Jihar Kebbi Bisa rahoton da aka bayar a bayar a...
Hatsarin wani kwale kwale ya haifar da mutuwar wasu ‘yan mata shida a karamar hukumar Suru na jihar Kebbi, in ji wata sanarwa da aka bayar...
A ranar Lahadin da ta gabata, Gwamna Atiku Bagudu, gwamnan jihar Kebbi ya yaba wa rukunin kamfanonin Dangote saboda kafa kamfanin sarrafa shinkafa a jihar, yana...
Naija News Hausa ta karbi rahoton wata mata mai suna Auta Dogo Singe, wacce a yanzu haka tana hannun ‘yan sanda, da zargin kashe mijinta, Mista...
Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda aka kori wasu ‘yan madigo hudu a makarantar Jami’ar Kebbi state College of Science and Technology. Bisa bayanin Babban...
Hukumar Jami’an Tsaron ‘yan sandan Jihar Kebbi, sun kama mutane shida da ake zargi yi wa ‘yan mata biyu da wata Matan Aure fyaden dole a...
Wasu ‘yan hari da makami sun harbe matar Ciyaman na karamar hukumar Bunza, dan sanda da kuma memba na kungiyar ‘yan tsaro a garin Zogirma da...
Masu Maganin Kudi sun kashe wata ‘yar yarinya mai shekaru biyar a cikin kauyen Rikoto na karamar hukumar Zuru, a Jihar Kebbi. Yarinyar, kamar yadda iyayenta...
Naija News Hausa ta karbi rahoto cewa wasu ‘yan hari da makami, a daren ranar Litini da ta gabata sun fada kauyan Ilo, a karamar hukumar...
Naija News Hausa na sanar da wata gobarar wuta da ta auku a birnin Abuja, ranar Lahadi da ta gabata. Bisa bincike da yadda aka bayar...