Gwamnan Jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani-Bello ya sanya hannu ga dokar kasafin kudi ta shekarar 2019, a Fadar Gwamnatin, Minna babban birnin jihar, a ranar Laraba...
Abubakar Sani Bello (LOLO) Gwamnan Jihar Neja ya bayyana matsayin Jihar sa a matsayin kasa mafi kyau ga masu zuba jari ganin irin kasancewar zaman lafiya...
Daruruwan tsofaffin ma’aikatan gwamnatin jihar Nejan Nigeria ne sun yi dafifi a harabar ofishin hukumar fansho ta jihar domin karbar kudadensu na sallama daga aiki da...
Rundunar Sojojin Najeriya ta sanar da kama wasu mutane guda uku da ake zargin yan ta’adda ne a jahar yayin da suke safarar bindigu zuwa kauyen...