A ranar Talata (yau), 10 ga watan Disamba 2019, gwamna Abubakar Bello na jihar Neja ya gabatar da kasafin kudi na Naira biliyan N148b na shekarar...
Hukumar kiyaye haddura ta tarayya (FRSC), a jihar Neja ta bayyana cewa mutane 12 ne suka mutu a wani hadarin mota da ya faru a ranar...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA), Reshen Jihar Neja, ta kama wani mutum daya da ake zargi da daukar nauyin kilogiram 1,072...
Rahoton da ke isa ga Naija News Hausa ya bayyana mutuwar akalla mutane 12 sakamakon hatsarin mota da ya faru a Kasarawa a karamar hukumar Wamakko...
Naija News Hausa ta ci karo da Hotunan mummunan lalacewar Kwalejin Ilimin ta Mata na Gwamnati da ke a Agaie a jihar Neja. Hotunan da a...
Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda Gobara ta kame ofishin Sakataren dindindin na gidan gwamnatin jihar Neja, sakamakon hadewar wayar wutar lantarki. Rahoto ya bayar...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ta ba da umarnin aiwatar da wani sabon tsari na manufofinta wanda zai kai ‘yan Najeriya ga biyan wasu ‘yan kudade don...
Hukumar Jarrabawa ta kasar Najeriya da aka fi sani da NECO, ta ki sakin sakamakon jarabawar watan Mayu da Yuni wanda daliban makarantun gwamnati a jihar...
Gwamnatin jihar Neja ta bayyana a wata sanarwa da cewa ayyukan da jihar ke yi kan gyara munanan hanyar Suleja zuwa Minna ta kusa kai ga...
Rundunar Tsaron ‘yan sanda ta Jihar Neja ta sanar da kama wani mutumi mai tsawon shekarun haifuwa 33 da laifin lalata da Almajirai 32 a wata...