Naija News Hausa ta samu sabon rahoto da cewa takardu da kayakin ‘yan bautan kasa da ke a Sansanin NYSC ta Jihar Sokoto ya kame da...
Bayan Hidimar zaben Kujerar Gwamna da aka gudanar a ranar Asabar 23 ga watan Maris 2019 da ta gabata a Jihar Sokoto, dan takaran kujerar gwamnan...
Jam’iyyar APC sun marabci kimamin shugabanan Fulani 66 da wasu ‘yan Arewa da yawar 1000. Jam’iyyar PDP ta rasa wadannan yawar mambobin ne daga Jihar Sokoto...
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Talata, 5 ga Watan Maris, 2019 ya marabci manyan sarakunan gargajiya ta kasar Najeriya a fadar sa ta birnin tarayyar kasar...
Gwmananatin Jihar Sokoto ta gabatar da wata sabuwar hari da mahara da bindiga suka kai wa Jihar a jiya Litinin, 25 ga Watan Fabrairun, 2019. Mahara...
Daya daga cikin manyan masoyan shugaba Buhari ga zaben 2019, Sani Muhammad Gobirawa ya gabatar da janyewar sa daga Jam’iyyar APC zuwa Jam’iyyar PDP. ‘yan kwanaki...
Mun sani rahoto a Naija News Hausa da cewa magoya bayan Jam’iyyar APC biyu sun rasa rayuwarsu a yawon yakin neman zabe da aka gudanar a...