Gwamnan Jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari, a ranar Lahadi, 2 da watan Yuni da ta gabata ya kai ziyara ga sarkin Daura, Alhaji Farouk Umar,...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 3 ga Watan Yuni, 2019 1. Aisha Buhari ta kalubalancin shugabancin kasa Matar shugaba Muhammadu Buhari,...
‘Yan Kungiyar HISBAH ta Jihar Kano sun yi alkawarin kama duk wani Musulmi wanda ya kauracewa yin azumin watan Ramadan. Naija News Hausa ta gane da...
Shugaba Muhammadu Buhari ya aika da gaisuwa ga ‘yan Najeriya, musanman ga Musulmai, yayin da aka fara azumin watan Ramadan. Naija News Hausa ta samu tabbacin...
A wata gabatarwa ta maraicen ranar Lahadi, 5 ga watan Mayu da ta gabata Jihar Sokoto, Mai Martaba, Sultan na Sokoto, Sa’ad Abubakar III ya gargadi...