Kamfanin Yada Fina-finan Hausa na sanar da fitar da sabuwar shiri mai liki ‘GARBA MAI WALDA’ Takaitacen Fim din: Garba Mai Walda labarin wani Magidanci ne...
Kamar yada muka sanar a shafin labaran mu a baya da cewa ana shirin fara haska Fina-Finan Hausa a shafin NorthFlix Media, tau jita-jita ya kare,...
Mun sanar a shafin labarai da safiyar yau a Naija News Hausa cewa Mahara da Bindiga sun saki Salisu Mu’azu da mutane biyu da aka sace...
Jaruma Rahama Sadau ta bayyana da cewa shugabancin kungiyar masu shirya fina-finan Hausa a Kano wace aka fi sani da Kannywood, cewa basu da ikon daukan...
Babban kotun majistare ta Jihar Kano ta bada umarnin kame ‘yar shirin fim a Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon. Ka tuna cewa Mun ruwaito a Naija News...
Maryam Ado Muhammed, wata Kyakyawa da aka fi sani da Maryam Booth, Shahararra ce a fagen wasan kwaikwayo na Kannywood, Tana kuma da Fasaha wajen aikin Dinke-dinke....
Naija News Hausa ta gano da wata rahoto da cewa Shahararriyar ‘yar shirin fim na Hausa, Amina Amal ta wallafa kara ga Kotu Koli ta Jihar...
Wannan shine takaitaccen Labarin Shararriyar ‘yar shirin fim na Kannywood, Rahama Sadau A yau 6 ga Watan Maris, shekara ta 2019, Naija News Hausa na murnan...