Kannywood: Kalli Bidiyon Salisu Mu'azu bayan da Masu Garkuwa Suka Sake shi | Naija News Hausa
Haɗa tare da mu

Labaran Nishadi

Kannywood: Kalli Bidiyon Salisu Mu’azu bayan da Masu Garkuwa Suka Sake shi

Published

Mun sanar a shafin labarai da safiyar yau a Naija News Hausa cewa Mahara da Bindiga sun saki Salisu Mu’azu da mutane biyu da aka sace a kwanan baya.

Abin godiya, Alhamdulillah, a karshe Salisu ya fito da nuna godiya ga masoya.

Kalli Biyon a kasa kamar yadda aka bayar a shafin Kannywood;

Yadda Yashi ya rufe wasu Yara Shidda a Jihar Kano

Ma’aikatan Hukumar Yaki da Gobarar Wuta na Najeriya (Fire Service), sun ribato ran wasu kananan yara shidda da yashi ya rufe da su a kauyan Kuka ta karamar hukumar Gezawa, a Jihar Kano.

Ko da shike abin da takaici, Kakakin yada yawun Hukumar ‘yan Fire Service na Jihar Kano, Malam Saidu Mohammed ya bayyana ga manema labaran NAN cewa………… Cigaba da Karatun A Nan

 
Kuna iya raba Naija News ta hanyar amfani da maɓallin raba mu. Aika duk labarai da sake bugawa zuwa newsroom@naijanews.com.