Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya gabatar da karatun kyauta a Jihar ga ‘yan Firamare da Sakandare. Ganduje ya bayyana da tabbaci cewa gwamnatin sa zata...
Sanatan da ke wakilcin Santira ta Jihar Kaduna a gidan Majalisar Dattijai, Sanata Shehu Sani, ya gargadi gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, da janye daga zargi...
Hidimar Durbar ta Hawan Daushe da aka yi a Jihar Kano ya karshe da Farmaki a yayin da aka kashe mutum guda a ranar Sallar Eid-El...
Duk da irin jayayya da matsar da ke tsakanin Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje da Mai Martaba Muhammad Sanusi II, Naija News Hausa ta gano da...
Mai Martaba Sarkin Kano, Malam Muhammad Sanusi II, a ranar Lahadi, 2 ga watan Yuni da ta gabata, ya bayar da kudi naira Miliyan Biyar (N5m)...
Naija News Hausa, bisa wata rahoto da aka aika a yau Laraba, 15 ga watan Mayu, an bayyana da cewa Kotun Koli ta Kano ta sanar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 26 ga Watan Afrilu, 2019 1. Majalisar Dattijai sun yi kira ga IGP akan Matsalar tsaro...
Mai Martaba, Sarki Muhammad Sanusi II, Sarkin Kano ya nada wani dan Chana a matsayin wakilin ‘yan Chana da ke a Jihar. Naija News Hausa ta...