Aisha Buhari ta sami Sarauta Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya ba wa matan sa Aisha sabon sarauta a zaman Memba Kwamitin Shawarar Shugaban kasa na yakin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace kungiyar APC ta ci zaben shekara ta 2015 ne saboda yanayin da kasar mu ta lallace da chin hanci da rashawa...
Nnamdi Kanu, Shugaban yan Biafra, ya tsayad da cewa an yi munsayan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da wani da ake ce da shi ‘Jubril Aminu Alsudani’....
Shugaban Kasa na da Olusegun Obasanjo, ya tsayad da tsayin sa tsakanin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da Mataimakin sa na da Atiku Abubakar, da cewa shi...