Rundunar Sojojin Najeriya sun yi alkawali da cewa zasu bi umarnin shugaba Muhammadu Buhari akan zancen da ya yi game da sace akwatin zabe. Kamar yadda...
Wasu ‘yan kunar bakin wake da ake zargin su da zama mamba ‘yan ta’addan Boko Haram sun kai farmaki a wata Masallaci da ke a shiyar...
Rundunar Sojojin Najeriya da ke tsaro a yankin Madagali sun yi ganawar wuta da ‘yan ta’addan Boko Haram a yankin Madagali ta Jihar Adamawa har sojojin...
Ganin ya saura ‘yan kwanaki kadan da gabatowar zaben tarayyar kasa na shekarar 2019, Rundunar Sojojin Najeriya ta bada umurni ga sojoji da cewa kada wanda...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 6 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Shugaba Buhari ya nemi haƙuri da fahimtar jama’a akan...
‘Yan ta’addan Boko Haram sun kai wata sabuwar hari a karamar hukumar Madagali ta Jihar Adamawa a daren ranar Litinin da ta gabata. Sun fada wa...
A ranar Asabar da ta gabata, Rundunar Sojojin Najeriya sun hau ‘yan Boko Haram da hari har sun kashe mutum hudu daga cikin su. Ganawan wutar...