Kungiyar Ma’aikatan Lantarki ta Kasa (NUEE) ta dakatar da yunkurin yajin aiki da suka fara, ‘yan sa’o’i bayan da fadin kasar ta fuskanci rashin wutan Lantarki...
Hukumar Samar da Wutan Lantarki ta Yankin Birnin Tarayyar Najeriya (AEDC) Abuja zata fuskanci duhu kan rashin wutan lantarki, hade da Jihohin da ke hade da...
Naija News Hausa ta gano da rahoton wani matashi a yankin Eliozu, ta Port Harcourt, a Jihar Rivers da ya kone kurmus kan Falwayan Wutan Lantarki....
Shugaba Muhammadu Buhari ya kalubalanci gwamnatin da, a jagorancin tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo akan kudin samar da isashen wutan lantarki ga kasar Najeriya a baya...